Вы находитесь на странице: 1из 15

Tasirin Riqon Amana wajen

wanzar da Zaman Lafiya

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
08032989042 (abellodogarawa@gmail.com)

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 1
Riqon Amana [a]
o Riqon amana na daga manya-manyan kyawawan xabiun
da suka wajaba Musulmi ya siffantu da su, kasancewa
riqon amana na daga ginshiqan addinin Musulunci, da ke
shiga cikin alamuran addini da rayuwa.
o Allah (SWT) Ya bayyana cewa alqawarin riqon amana
game da imani, da bautar Allah, da kiyaye haqqoqin
muamalar zamantakewana daga nauyin da mutum ya
xaukar wa kansa duk da cewa sammai da qasa da duwatsu
sun ji tsoron xaukar wannan nauyi



o
[Ahzaab, 72]

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 2
Riqon Amana [b]
o Don haka, Allah (TWT) Ya yi umurni da miqa amana ga
masu ita:



o
[ Nisaa, 58]




[Baqarah, 283]
o Kuma Ya siffanta muminai da cewa suna kiyaye
amanoninsu da alqawuransu a cikin alamuran addini da
rayuwa:
[Muminuun, 8] o

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 3
Riqon Amana [c]
o Haka kuma, Ya bayyana cewa riqon amana na daga manyan
siffofin Manzannin Allah, kamar yadda cin amana na daga
xabiun munafukai
[ Shuaraa, 107; 125; 143; 162; 178] o
[Anfaal, 71]

o Sabo da haka, Allah (SWT) Ya hana cin amana, kuma Ya
bayyana cewa ba Ya son masu cin amana
[ Anfaal, 27]









o



[ Hajj, 38]

[ Anfaal, 58]


[Nisaa, 107]

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 4
Riqon Amana [d]
o A matsayinsa na jagoran masu imani, Manzon Allah
(SAW) ya siffantu da xabiar riqon amana tun yana qarami,
har ma ana yin masa laqabi da mai gaskiya da riqon amana
() , ta yadda har maqiyansa sun kasa kore masa
wannan siffa, kamar yadda hirar Hiraqlu da Abu Sufyaan ta
nuna:
[Bukhari]

:
: o
o Manzon Allah (SAW) ya kasance yana umurni da riqon
amana
[Ahmad; Abu Daawud] o

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
Riqon Amana [e]
o Kuma ya sanya riqon amana a matsayin dalili na imanin
mutum, kuma xaya daga cikin abubuwan da ke sa Allah
(TWT) da ManzonSa (SAW) su so mutum:
:
: o




[Ahmad]








[Xabaraani]







o Manzon Allah (SAW) ya sanya tsare amana a matsayin
xaya daga cikin abubuwan da in mutum ya mallake su, ka
da ya yi baqin ciki game da abin da ya rasa a duniya:
:



o

[Ahmad]
Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
Riqon Amana [f]
o Riqon amana na daga manyan abubuwan da Manzon Allah
(SAW) ya yi wasicci a kansu a Hajjin ban kwana

-
- o
[Ahmad; Abu Daawud]
o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya kore yiwuwar
haxuwar riqon amana da yaudara a zuciyar mumini,
kasancewar cin amana na daga siffofin munafikai












o

[ Ibn Battah]




[Bukhari; Muslim]

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7
Riqon Amana [g]
o Kuma Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa cin amana na
daga abubuwan da ke gaggautowa bawa uqubar Allah tun a
nan duniya, kuma yana daga dalilan da ke kai mutum cikin
wuta a Lahira
o
[Ibn [ Xabaraani]
Adiyy; Haakim]
o Duk da muhimmancin riqon amana, da haxarin cin amana,
Manzon Allah (SAW) ya sanya cin amana a matsayin
farkon abin da za a rasa a cikin wannan alumma:
[Haakim; Tirmidhi] o


Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
]Riqon Amana [i
o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa cin
amana na daga alamomin lalacewar zamani




:

o
:











...





:






:



][Bukhari; Muslim
o Don haka, Manzon Allah (SAW) ya kasance yana neman
tsarin Allah daga xabiar cin amana





o
][Abu Daawud; Nasaai
Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9
]Vangarorin da Riqon Amana ke shiga [a
)1 Imani da bautar Allah
:
o

][Ahmad
2) Gavovi, ta hanyar kiyaye su daga savon Allah.











:
















o

] [Ahmad
:



] [Ibn Hibbaan
][Ahmad; Tirmidhi; Haakim; Abu Yaalaa

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10
]Vangarorin da Riqon Amana ke shiga [b
)3 Shugabanci

] [Bukhari



o


][Ahmad; Haakim
)4 Zamantakewar aure




o


][Muslim
)5 Hira a tsakanin mutane biyu, matuqar rashin bayyanawa ba
zai cutar da wani ba, ko alumma baki xaya
][Ahmad; Abu Daawud



o


Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11
]Vangarorin da Riqon Amana ke shiga [c
)6 Maqwaftaka
o

:



][Ahmad











][Ahmad, Xabaraani
7) Dukiya
o :
][Tirmidhi
)8 Ajiyar da a ka ba mutum




:


o


][Ahmad

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12
]Vangarorin da Riqon Amana ke shiga [d
)9 Zamantakewa da waxanda ba Musulmi ba
o
] [Baihaqi, Tabraani




] [Bukhari


][Abu Daawud

10) Aikin leburanci, da harkokin kasuwanci





[Qasas, ]26
o

] [Yuusuf, 55
][Abu Daawud
][Tirmidhi












o

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13
Illolin Cin Amana
o Rashin siffantuwa da xabiar riqon amana na kai mutum ga
tasirantuwa da munanan xabiu da suka haxa da yaudara, da
qarya, ya bayyana savanin abin da ke zuciya
o Cin amana na
hana mutane kai wa ga nasara a duniya da lahira, kasancewar cin
amana na hana mutum kai wa ga cikakken imani kuma yana kai
mutum ga shiga wuta.
haifar da rashin walwala ga mai shi saboda zai riqa tsarguwa.
jawo rashin aminci da yarda, da kyakkyawar samantakewa a cikin
alumma
sanya ma su shi su zama abin qyama a cikin mutane.

Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14
Daga Qarshe





Saturday, June 11, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15

Вам также может понравиться