Вы находитесь на странице: 1из 20

TSIMI DA TANADI

DON DOGARO DA KAI

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
08026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
Qalubalen Musulmi a Rayuwa

Abubuwan nema

Larurori () Buqatu () Wadata ()

Abinci da abin sha Muhalli Mallakar nauoi


Tufafi Ilmi Sukuni
Kula da lafiya Mata/miji Walwala

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 2


Hanyoyin Samar da Buqatu

1
2
Dogaro da wasu
Haquri, da kamewa

3 4
Bara, roqo, maula Fafutukar
ko bambaxanci Dogaro da kai

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 3


1. ?Dogaro da Wasu
)1 ?Za a iya faxin gaskiya ga waxanda ke xaukar xawainiya
2) Za a iya haquri da wulaqanci, da nuna isa, ko nauin

?bautarwar da masu ba da wa za su yi wa masu karva


?3) Akwai mutunci da qima cikin karvar abin hannu mutane

?4) Hakan zai xore


: :

:
:

:

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 4
2. ?Haquri da Kamewa daga abin hannun mutane
( ) .

( )
Amma, zai yiwu a zauna ba ci, ba sha? Ta wace hanya za a
?biya buqatun rayuwa? Zai yiwu a yi daawah, ba dawa
" " : :


" ()
: :
( )
: :
:


" :

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
3. ?Bara, ko roqo, ko maula da banbaxanci
Haxarin karvar abin hannun mutane ba bisa son ransu ba:




()


Aibin yin zamba ko kushe don kai wa ga biyan buqata:
()

Halin qasqanci da mai bara ko roqo zai samu kansa a ciki :



( )
Mummunar makomar mai maula ko bara idan bai tuba ba:

()
Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
4. Dogaro da kai

()
" : ()


:

()

()


: !


( )

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7


]Zaburarwa a kan Dogaro da Kai [1
)1 Tunatar da Musulmi game da yalwar qasa da
muhimmancin yin fafutuka a cikinta wajen neman na kai.
[Mulk,




][Aarf, 10
] 15
)2 Yabo ga waxanda ke haxa ibada da neman arziqi.







] [Nr, 37-38

][Jumuah, 10

)3 Gwama umurni game da bauta da neman arziqi.



][Ankabt; 17

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8


]Zaburarwa a kan Dogaro da Kai [2
)4 Fafutukar neman na kai naui ne na jihadi, kuma alama ce
ta tawakkali ga Allah.
- - - -
- :
" :-





" ()



()




)5 Yin aiki domin tsare mutunci sadaka ne.
: : :

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9
]Zaburarwa a kan Dogaro da Kai [3
)6 Kwaxaitarwa game da noma da kiwo da kasuwanci da
sauran sanaoin hannu.
" :



:

" ) (









) ( "





" ()
" : " . :
" : " () .
)7 Rashin yarda da duk abin da aka samu ta hanyar vagas ko
yaudara, da duk abin da aka mallaka ta hanyar haram.
)8 Haramta barace-barace, da maula, da cutar mutane.
)9 Karantar da hanyoyin tsimi da tanadi don dogaro da kai.

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10


Rukunan Tsimi da Tanadi
1 2
Fahimtar matsayin Cin moriyar ayyukan
dukiya da hanyoyin cibiyoyin hada-hadar
samar da ita dukiya

4
3 Bibiyar dalilan nasara
Tsara hanyoyin tattalin da kiyaye ladubban
arziqi da havaka shi tsimi da tanadi

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11


Fahimtar Matsayin Dukiya
Dukiya aba ce mai kyau, wadda aka halicci mutum da
xabiar sonta.
[Aadiyaat, 8]
[ Fajr, 20]

Dukiya na da matuqar muhimmanci ga xan Adam, domin
da ita a ke biyan buqatun yau da kullum, kuma a magance
matsalolin rayuwa.
Kasancewar basira ta banbanta, mutum zai yi fafutikar
neman na kansa ne gwargwadon yanayi ko qwarewarsa.
Hanyoyin samun dukiya don dogaro da kai na da yawa,
amma za a iya kasa su gida huxu.

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12


Hanyoyin Samar da Dukiya

Sanaar Hannu
Saye da Sayarwa

Dukiya Noma da Kiwo


Leburanci/Aikin albashi

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13


Cin Moriyar Ayyukan Banki

Ajiya

Aika kuxi

Juya kuxi

Cinikin qasashe

Canjin kuxi

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14


Tsara Hanyoyin Tattalin Arziqi da Havaka shi

Tsara tattalin arziqi

ya qunshi xaukar matakai da bin tsare-tsaren da suka dace


don havaka dukiya da bunqasata, tare da laakari da
abubuwan da ke jawo wa dukiya tazgaro don a guje masu

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15


Tsara Hanyoyin Tattalin Arziqi da Havaka shi

1. Samar da manufa 3. Shirya abubuwan da za a yi


2. Amsa tambayar: me na ke da shi
ABUBUWAN LURA
Jarin kasuwanci/kayan aiki
Me na tara/nawa zan ranto
4. Zartar da abubuwan da a ka tsara Wa ce sanaa
Yaushe zan bar aiki
5. Bibiyar sakamako
Qaddarorin da za a mallaka
6. Kyautata tsare-tsare don ci gaba

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 16


Havaka Tsarin Tsimi da Tanadi
Samar da dukiya
Ta hanyar kasuwanci, samar da hajoji,
ajiya a banki, ko mallakar qaddarori

Tallafa wa ci gaban Qasa


Samar da aikin yi, da tallafa wa alumma Bunqasa dukiya
wajen samun nagartaccen ilmi da harkar Xaukar matakan samun riba, da
lafiya mallakar qaddarori, da faxaxa
kasuwanci, da tabbatar da an kashe
kuxi bisa qaida
Kula da dukiya
Yin amfani da tsarin shigar kuxi da fitarsu
(budget), lura da shigar kuxi da fitarsu, da
rashin almubazzaranci da dukiya, da amfani da
hanyoyin zamani wajen kare dukiya

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 17


Dalilan Nasara a wajen Tsimi da Tanadi
Tsara manufa

Tara Jari da yin amfani da shi


Credit

Yin sanaar da aka qware


Addua
Amfani da lokaci yadda ya dace

Bambance kai daga sanaa

Tsuwurwuri, da kiyaye lissafi

Qana, da ba da haqqoqin dukiya

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 18


Ladubban Tsimi da Tanadi

Tabbatar da manufar Khilfah


Kyautata niyya don manufar ta
zamanto wadatuwa daga mutane

Bibiyar Hall
Nisantar Harm

Kyautata Sanaa
Kiyaye dokokin Shariah

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 19


Daga Qarshe
" :
:

()

Saturday, July 4, 2015 Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 20

Вам также может понравиться