You are on page 1of 32

ZUNUBI DA TASIRINSA

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
Gabatarwa
o

" .


"

"
. " :
.
:

o

.
o Alqurani ya zo kalmomi daban daban masu alaqa
da kalmar zunubi

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 2
Gabatarwa
" [.]40: " : o


" :

o
[]59:
" [.]97: " :
o

" [.]114: " :
o
" : " [.]2: o
" " :
o
[.]33:

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 3
Gabatarwa

.]7: " [ " : o": o

.]32:" [
.]166:" [ " : o

.]157: " [
" : o
o Kalmar zanb savawa, maasiya tsaurin kai, da fita
daga umurnin Allah, da qetare iyakokin bauta, Ithm
laifi, sayyiah mummunar aiki, Khaxah kuskure
ko babban zunubi, Fisq fita daga hanyar xaa,
Fasd fita daga madaidaicin yanayi, da yin varna.
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 4
Gabatarwa
o Zunubi ya kasu gida biyu: babba da qarami.
o Babban zunubi shi ne duk wani zunubi ko savon
Allah da aka samu nassin da ya nuna tsananin
haramcinsa da haxarin aikata shi; ko dai ta hanyar
bayyana laana ko fushi a kan wanda ya aikata, ko
narkon azaba ko shiga wuta a lahira, ko kuma haddi a
duniya.
[Nisaa, 31] o
[Najm, 32]

o


Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 5
Gabatarwa
o Daga cikin manyan zunubai akwai: shirka, da sihiri, da
kisan kai, da barin salla, da hana zakka, da sava wa
iyaye, da zina, da luwaxi, da cin riba, da shan giya, da
cin dukiyar maraya, da girman kai, da taqama, da giba,
da annamimanci, da jiji da kai, da shaidar zur, da sata,
da rantsuwa a kan qarya, da qazafi, da fashi da makami,
da hana wa mutane aminci a kan hanya, da kashe rai ba
da haqqin Shariah ba, da yin hukunci da savanin abin
da Allah Ya saukar, da rashin damuwa game da varna ko
fasiqancin da matar aure ke yi, da kamanceceniya da
maza/mata, da hainci, da rashin tsarkaka daga fitsari.
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 6
Gabatarwa
o Qananan zunubai su ne waxanda ba su shiga cikin
manyan zunubai ba. Irin wannan zunubi ya haxa da
qin amsa gayyatar walima ba tare da uzuri ba, da
qin amsa sallama, da qin gaishe da wanda ya ce
Alhamdu Lillah bayan ya yi atishawa.
o Manzon Allah (saw) ya tsawatar game da qananan
zunubai
o

[Ahmad]
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 7
Gabatarwa
o Qananan zunubai na komawa manya idan aka nace
ana aikatawa, kuma aka riqa yin farin ciki saboda an
aikata, musamman idan ya zamanto mai aikatawar
na daga cikin mutanen da a ke koyi da su.
" : o
[Xabariy]
o
:
[Bukhari; Muslim]

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 8
Gabatarwa
o Ana sava wa Allah, a aikata zunubi ne saboda:
o Jarabawa dangane da alhairi da sharri, da dukiya da ya ya
o Fitinar dukiya ko mata
o Jahilci
o Shubuhohin yan bidia
o Bin son zuciya
o Rashin kyakkyawar tarbiyya
o Mummunar xabia
o Rashin imani da lahira ko raunin imani.

o Yawancin savon Allah na kasancewa ne ta hanyar


idanu, da harshe, da hankali, da gavuvva.
o Zunubi na da shuumanci mai yawa ga wanda ke
aikatawa, kuma yana mummunan tasiri ga alumma.
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 9
Gabatarwa
o


[Maaidah, ]49


][Aaraaf, 100


o


][Ibn Maajah; Haakim
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 10
]Abubuwan da ke Gyara Zukata [2
o Tsatsar zuciya
o


:

( -[Tirmidhi; )14:
]Nasaai
o :

***


***

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 11
]Abubuwan da Zunubi ke Haifarwa [1
o Qunci da baqin ciki da damuwa:
[Xaaha,o

]124
o Hana arziqi ko cire albarkar arziqi
o " :][

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 12
]Abubuwan da Zunubi ke Haifarwa [2
)o Manta ilmi (maana ko lafazi


[Baqarah, ]282 o

][Jumuah, 5

: o " :
"


" :
o
"

o :
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 13
]Abubuwan da Zunubi ke Haifarwa [3
o Bushewar zuciya da kangarewarta

o

][Maaidah, 13
][Baqarah, 74


o


o
][Hadeed, 16

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 14
]Abubuwan da Zunubi ke Haifarwa [3
o Qiyayya a zukatan mutane


o

][Bukhari

o " :

o Kaxaici
o Tozarta lokaci

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 15
]Abubuwan da Zunubi ke Haifarwa [3
o Uqubobin lahira

o : " :

o Baqanta siffa da sura, kamar yadda ya kasance ga
Kaaba


o
][Tirmidhi
o Gushewar niima
][Shuuraa, 30


o

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 16
]Abubuwan da Zunubi ke Haifarwa [3


******
*********

***


***


***

Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 17
]Abubuwan da ke Taimakawa a bar Zunubi [1
o
.
. o
. o
. o
.
. o

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 18
]Abubuwan da ke Taimakawa a bar Zunubi [2

" : " " 60 :
o

"


62:
" : " 69: o
o
o
" : " o
o

Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 19
]Abubuwan da ke Taimakawa a bar Zunubi [3
. o
. o
..( o
) ..
o
" o
o

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 20
]Abubuwan da ke Taimakawa a bar Zunubi [4
o
o
o
o
o
o
. o

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 21
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [1
)1 Imani da kyawawan ayyuka:

o

] [Ankabuut, 7


][Muhammad, 2


][Taghaabuun, 9


2) Haquri da aikata kyawawan ayyuka
][Huud, 11
o

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 22
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [2
)3 Imani da taqawao

][Taghaabuun, 9
)4 Taqawa cikakkiya


o

] [Anfaal, 29
][Xalaaq, 5

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 23
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [3
)5 Ba da sadaka a voye
o
[Baqarah, ]271[Taghaabuun,

]17
)6 )Son Allah, da yin biyayya ga Manzon Allah (saw
o

][Aal Imraan, 31

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 24
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [4
)7 Nisantar manyan zunubai
o


][Nisaa, 31][Najm, 32
)8 Istigfari

o

*
[Aal

] Imraan, 135-136
][Nisaa, 110

Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 25
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [5
)9 Tuba na gaskiya

o
[Furqaan, ]70] [Tahreem, 8[Nahl, ]119

[Xaaha, ]82[Baqarah, ]160


][Maaidah, 39

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 26
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [6
10) Afuwa da rangwame
o

] [Nuur, 22

[Taghaabun,


]14
11) Tsoron Allah, da faxar gaskiya
*o

][Ahzaab, 70-71


Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 27
]Abubuwan da ke Kankare Zunubi [7
12) Nauoin kaffarar da a ka wajabta (kisa, rantsuwa,
]farauta bayan sanya harami, zihari
13) Yawaita zikiri

o


][Ahzaab, 35


14) Faxin:
Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 28
Abubuwan da ke Kankare Zunubi [8]
15) Cika alwalla da kyautata shi
16) Kyautata alwalla, kuma a yi sallar farilla
17) Mai kiran salla ana gafarta ma shi gwargwadon
nisan muryarsa
o
[Nasaai]

18) Kwaikwayon mai kiran salla


:

o


[Muslim]
Thursday, October 3, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 29
Abubuwan da ke Kankare Zunubi [9]
19) Sallolin farilla
20) Zikiri bayan sallar farilla

21) Sallolin taxawwui


22) Sallar Jumuah
23) Haquri a kan balai da musibu
24) Wanke mamaci, da sanya masa likkafani, da yin
masa salla
25) Azumi

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 30
Abubuwan da ke Kankare Zunubi [10]
26) Hajjun Mabruur
27) Shayar da ruwa ga wanda ke tsananin jin qishi
28) Yafe bashi ga wanda ba shi da ikon biya
29) Musafaha a tsakanin Musulmi
30) Mutuwar shahada saboda Allah
31) Adduar

32) Salati ga Manzon Allah (saw)

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 31
Daga Littafan da a ka Nazarta

Thursday, October 3, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Gyaran Zuciya 32